Category: Kiwon lafiya
NOVEMBER BLUE: Sanin lafiyar Ƙwayar prostate domin kare lafiyar maza.
A yayin watan Nuwamba, wanda aka ware domin wayar da kan jama’a kan cututtukan da suka shafi lafiyar maza, musamman cutar kansar prostate, shirin kixon ... Kara karantawa
Shanyewar barin jiki : sanin hadarurruka da hanyoyin kare kai.
Shanyewar ɓangaren ƙwaƙwalwa, wato AVC, wata matsala ce ta lafiya mai tsanani da ke buƙatar kulawar gaggawa. Wannan cuta ba ta shafi tsofaffi kaɗai ba, ... Kara karantawa
Cutar Varicocele, matsalar jijiyoyin maraina da bai kamata a yi watsi da ita ba.
Varicocele wata matsala ce da ke faruwa sakamakon faɗaɗar jijiyoyin jini da ke cikin jakar maraina, wato jakar da ke ɗauke da ƙwayoyin halittar namiji. ... Kara karantawa
Cutar Osteoporosis: Yadda za a kare Ƙasusu daga raunana.
Cutar osteoporosis cuta ce da ke sa ƙasusuwa su raunana a hankali, wanda hakan ke ƙara haɗarin karyewar ƙashi. Cutar na iya shafar mata da ... Kara karantawa
HPV: Shin mutum na iya ɗauke da cutar ba tare da ya sani ba? Eh, hakan yana yiwuwa!
Gwajin gano cutar, musamman ta hanyar gwajin HPV ko gwajin ƙwayoyin mahaifa, bisa shawarar ma’aikatan lafiya, yana taimakawa wajen gano matsaloli tun da wuri da ... Kara karantawa
Lafiyar kwakwalwa: Alamomin gargaɗi da bai kamata a yi watsi da su ba.
“Kada a riƙa yanke wa mutum hukunci ko ɗora masa laifi. Ya kamata a saurare shi da kyau, a ba shi shawara, a nuna masa ... Kara karantawa
Hygiène des produits alimentaires transformés : un enjeu majeur pour la santé publique
Le respect des règles d’hygiène dans la transformation et la commercialisation des produits alimentaires est essentiel pour protéger la santé des consommateurs. À Maradi, les ... Kara karantawa








