Author: Illia Moumouni

Maradi: Mata na ƙara shiga harkar kafa makarantu masu zaman kansu.
Illimi

Maradi: Mata na ƙara shiga harkar kafa makarantu masu zaman kansu.

A birnin Maradi, mata na ƙara taka rawa a harkar kafa da gudanar da makarantu masu zaman kansu, fannin da a baya aka fi ganin ... Kara karantawa

Maradi: Kasuwancin ’ya’yan giggiya na samar da kuɗin shiga ga matasa, amma yana barazana ga itatuwa.
Tattalin arziki

Maradi: Kasuwancin ’ya’yan giggiya na samar da kuɗin shiga ga matasa, amma yana barazana ga itatuwa.

A nan Maradi, kasuwancin ’ya’yan giggiya, wanda wasu ke kira da kwolo, na ci gaba da jan hankalin matasa, musamman ’yan mata da ke gudanar ... Kara karantawa

Maradi: Tawagar wayar da kai don inganta kyawawan hanyoyin noman aya
Noma

Maradi: Tawagar wayar da kai don inganta kyawawan hanyoyin noman aya

Aikin Kyawawan Sabbin Hanyoyin Noman Aya (BPIPS), tare da haɗin gwiwar abokan hulɗarsa, ya shirya tawagar wayar da kai a garuruwa da dama na yankin ... Kara karantawa

1.	AL AJABIN SANYA ZOBUNAN AZURFA GA MAZA A MARADI.
Al'adu

1. AL AJABIN SANYA ZOBUNAN AZURFA GA MAZA A MARADI.

A Maradi, sanya zoben azurfa ya zama ruwan dare a tsakanin maza. Wasu zoben ƙanana ne kuma ba su da wani ado na musamman, yayin ... Kara karantawa

1.	MATASALAR ALBUZARANCI DA ABINCI YAYIN BUKUKUWA A KARKARA.
Al'uma

1. MATASALAR ALBUZARANCI DA ABINCI YAYIN BUKUKUWA A KARKARA.

Barnar abinci yayin bukukuwa, kamar aure, suna da jana’iza, a yankunan karkara na Maradi, na daga cikin manyan matsalolin tattalin arziki, zamantakewa da al’adu ga ... Kara karantawa

Hygiène des produits alimentaires transformés : un enjeu majeur pour la santé publique
Kiwon lafiya

Hygiène des produits alimentaires transformés : un enjeu majeur pour la santé publique

Le respect des règles d’hygiène dans la transformation et la commercialisation des produits alimentaires est essentiel pour protéger la santé des consommateurs. À Maradi, les ... Kara karantawa

Tsadar man fetur na ƙara wa malaman makarantun boko wahalar komawa aiki a Maradi.
Al'uma

Tsadar man fetur na ƙara wa malaman makarantun boko wahalar komawa aiki a Maradi.

Yayin da sabuwar shekarar karatun 2026-2027 ta fara, tsadar man fetur na ci gaba da jefa malaman makarantun boko a jihar Maradi cikin ƙarin kuɗaɗen ... Kara karantawa