Category: Al'uma

Babban hutu a Maradi: A gonaki, iyaye na dora muhimmanci kan tarbiyya da shagaltar da yara.
Al'uma

Babban hutu a Maradi: A gonaki, iyaye na dora muhimmanci kan tarbiyya da shagaltar da yara.

“ Wannan batun tarbiyya ne. Duk wanda Allah Ya azurta shi da ɗa, ya kamata ya koya masa ayyukan da za su amfanin rayuwarsa ” Kara karantawa

Gudunmuwar kungiyoyin matasa wajen  yaki da matsalolin shaye shaye, rashin aiki da kuma rashin tsaro a jahar Maradi.
Al'uma

Gudunmuwar kungiyoyin matasa wajen  yaki da matsalolin shaye shaye, rashin aiki da kuma rashin tsaro a jahar Maradi.

Mun yi wani rangadi da muka wayewa matasa kai a cikin commune ko kananan hukumomi guda biyar dake yankin Gidan Roumdji tare da gudunmowar majalisar ... Kara karantawa

Wayar da kan jama’a bisa illar cin zarafi a cikin zamatakewa.
Al'uma

Wayar da kan jama’a bisa illar cin zarafi a cikin zamatakewa.

Akwai bukatar matasa da mata su dinga ziyartar gidajen asibiti domin kula da lafiyarsu Kara karantawa

Mummunan hadari kusa da Madawa : a kalla mutane 21 ne suka rasu saka makon karo tsakanin motocin safa biyu
Al'uma

Mummunan hadari kusa da Madawa : a kalla mutane 21 ne suka rasu saka makon karo tsakanin motocin safa biyu

muhawara akan sha’anin kare rayukan al’umma masu balaguro akan hanyoyin Nijar, musaman muhimmancin darrata ka’idojin tuki da batun rage gudun motocin na safa ko bus Kara karantawa

Yadda malaman makaranta  ke gudanar da sana’o’i domin cike gibin rayuwa lokacin babban hutu.
Al'uma

Yadda malaman makaranta  ke gudanar da sana’o’i domin cike gibin rayuwa lokacin babban hutu.

A lokacin hutun makaranta, malamai da dama suna amfani da wannan lokacin wajen gudanar da sana'o'i domin faɗaɗa hanyoyin samun kuɗin shiga Kara karantawa

Har yanzu ana sarrafa Burkutu giyar gargajiya a wasu yankunan Jihar Maradi
Al'uma

Har yanzu ana sarrafa Burkutu giyar gargajiya a wasu yankunan Jihar Maradi

Gidan Hasiya na tara mashaya Burkutu baki dake zuwa daga kauyuka daban daban da yan gari mashaya Umaru Mati wani dattijo mai shekaru 66, tun ... Kara karantawa