Category: Kiwon lafiya
Barkono da Jima’i: Tsakanin jin daɗi da kuma gaskiyar kimiyya.
“Barkono na iya ƙara wa abinci zaƙi, amma abin da ke taimaka wa ma’aurata wajen ci gaba da kyakkyawar rayuwar aure shi ne tattaunawa, fahimtar ... Kara karantawa
Cututtukan zuciya: Kyawawan halaye na taimakawa wajen kare lafiyar zuciya.
« Shan taba sigari na daga cikin abubuwan da ke taimakawa wajen haifar da cututtukan zuciya. Don haka bai kamata a sha taba ba, kuma ... Kara karantawa
Ciwon al’ada mai tsanani: Ko endometriosis ce ke haddasa shi?
“Wasu mata na iya samun alamomi masu tsanani, yayin da wasu kuma ke iya samun Endometriosis ba tare da alamomi masu yawa ba. Saboda haka, ... Kara karantawa
Matsalar samun haihuwa: anfanin neman chawarwarin kiwon lafiya ga ma’aurata ?
«Dalilan matsalar na iya kasancewa daga mace, daga namiji, daga bangarorin biyu, ko kuma a wasu lokuta ba a gano takamaiman dalili ba » Kara karantawa
Tsufa cikin koshin lafiya: Hanyoyi masu sauƙi na ci gaba da kasancewa cikin ƙoshin lafiya.
« Ina yin ayyukan gida cikin hankali. Ba na debo ruwa, ba na ɗaukar kaya masu nauyi, kuma na rage daka saboda ba ni da ... Kara karantawa
Tsaftar Jinin Haila : Muhimmin Batu ne na Lafiyar Mata da ’Yan Mata a Maradi.
A Maradi, har yanzu ana kallon batun jinin haila a matsayin abin da ya kamata a yi shiru a kai. Duk da haka, haila wata ... Kara karantawa
Maradi: Majalisar Matasa ta shirya gangamin wayar da kan al’umma kan tsafta a Mazadu Jika.
“Babban burinmu shi ne mu sa al’umma su taka rawa wajen inganta ayyukan gwamnati, musamman a fannin kiwon lafiya da tsaftar muhalli.” Kara karantawa








