Category: Kiwon lafiya
Saka abinci mai zafi cikin leda: Barazanar da ke tattare da lafiyar masu amfani da shi.
wasu sinadarai na iya kasancewa da alaƙa da matsalolin da suka shafi sinadaran hormones, haihuwa, hanta, ƙoda da tsarin jijiyoyin ƙwaƙwalwa. Kara karantawa
lokacin damina: Cututtukan numfashi na barazana ga yara.
« A yanayin yankin Sahel da muke ciki, inda yanayin zafi ke raguwa, sannan danshi ke karuwa, cututtukan numfashi sun fi yawaita tsakanin yara. Ana ... Kara karantawa
Muhimmancin ban nono tsantsa ga yaro
ko a bangaren fahimtar karatu, yaron da akayi wa ban nono yafi fahimta cikin sauri akan wanda ba’ayi ma ba. Kara karantawa
Daidaita aiki da shayarwa: ƙalubalen da mata masu aiki ke fuskanta a kullum.
« Da safe kafin na shiga aji da ƙarfe takwas, nakan shayar da 'yata sannan in bar ta a hannun mai kula da ita. Da ... Kara karantawa
Zazzabin cizon sabro cutar da tafi barazana ga al’ummar Maradi
Kare kai daga zazzabin cizon sabro ba a cibiyoyin lafiya kawai yake farawa ba, yana farawa ne daga cikin gida. Yayin da lokacin Damina ke ... Kara karantawa
Yadda za’ayi riga kafin cutar shawara ko ciwon anta.
Cutar shawara na da sanfuri iri daban daban a likitance. Shawara ko kuma bayyama mai sanfurin A mafi yawa ana daukar tane ta mu’amala da ... Kara karantawa







