Category: Al'uma
Nakasa gani a Nijar: Bayan samun Baccalauréat, ƙalubalen shiga jami’a ya kunno kai
A Maradi, ɗalibai shida masu nakasar gani sun samu nasarar cin jarabawar Baccalauréat ta shekarar 2026 a C.E.S Bagalamé. Wannan nasara ta kamata ta buɗe ... Kara karantawa
Maimuna: Mai sayar da kayan bocho tsawon shekaru 22.
“Maganin zaman banza, ina zaune a gida ga yara, shi ya sa na shiga sana’ar sayar da bosho. Sannu a hankali na fara. Da farko ... Kara karantawa
Babban hutu a Maradi: A gonaki, iyaye na dora muhimmanci kan tarbiyya da shagaltar da yara.
“ Wannan batun tarbiyya ne. Duk wanda Allah Ya azurta shi da ɗa, ya kamata ya koya masa ayyukan da za su amfanin rayuwarsa ” Kara karantawa
Yadda mata a Maradi, ke ci gaba da tururuwa wajen koyon kananan sana’o’i don su dogara da kansu.
Ina da yakinin muddin ka koyi aikin hannu to jazaman ne ba zaka rasa abin yi ba Kara karantawa
Baccalauréat 2026: Yawan waɗanda suka yi nasara ya kai kashi 40,61%, an samu ƙarin maki 7.
Makarantu masu zaman kansu ne suka fi samun nasara da kashi 49,75%. Makarantun gwamnati sun samu kashi 38%, yayin da ’yan takara masu zaman kansu, ... Kara karantawa
Gudunmuwar kungiyoyin matasa wajen yaki da matsalolin shaye shaye, rashin aiki da kuma rashin tsaro a jahar Maradi.
Mun yi wani rangadi da muka wayewa matasa kai a cikin commune ko kananan hukumomi guda biyar dake yankin Gidan Roumdji tare da gudunmowar majalisar ... Kara karantawa
Wayar da kan jama’a bisa illar cin zarafi a cikin zamatakewa.
Akwai bukatar matasa da mata su dinga ziyartar gidajen asibiti domin kula da lafiyarsu Kara karantawa








