Category: Tattalin arziki
Maradi: Kasuwancin ’ya’yan giggiya na samar da kuɗin shiga ga matasa, amma yana barazana ga itatuwa.
A nan Maradi, kasuwancin ’ya’yan giggiya, wanda wasu ke kira da kwolo, na ci gaba da jan hankalin matasa, musamman ’yan mata da ke gudanar ... Kara karantawa
Yadda siyar da fara ya zama sana’ar dogaro da kai ga wasu matan Maradi
A Maradi, wasu mata na gudanar da sana’o’i daban-daban domin samun abin dogaro da kuma tallafa wa iyalansu. Saude Abdou, wata mai sana’ar siyar da ... Kara karantawa
Babbar Kasuwar Maradi: Bayan shekaru 11, har yanzu ana fuskantar kalubalen bashi da rashin samun cikakken kudin shiga
Maradi: Bayan shafe shekaru 11 da fara aikin gina da gudanar da babbar kasuwar birnin Maradi, har yanzu kasuwar na fuskantar manyan kalubale da suka ... Kara karantawa
Sana’ar gyaran jiki da kwalliya na ƙara samun karɓuwa a birnin Maradi.
Zan bude sashen kula da Amare da matan da suka haihu don gyara musu jiki su koma kamar zinare Kara karantawa
A Maradi, mata yan kasuwa masu zuwa Nigeria na fuskantar kalubali bisa hanya
Kasuwacin zuwa Najeriya dai na daya daga cikin hanyoyin da Mata da dama ke samun kudin shiga anan Maradi. Kama daga zuwa Magama, Jibiya Katsina ... Kara karantawa
Yadda noman kankana ke bunkasa a jihar Maradi
Kasar Maradi na zama daya daga cikin yankunan da ake gudanar da noman kayan cimaka sosai a Nijar, daga ciki har da kankana, dake ci ... Kara karantawa
Darakta Janar na Cibiyar Caima na ziyarar wuraren ajiyar takin zamani abincin dabbobi da kayan noma a Maradi
Dakta Isufu Bawa na ziyarar ne don gani da ido yanayin saida takin na zamani da abincin dabbobi da sauran kayan noma da gwamnati ta ... Kara karantawa








