Author: Moustapha Mainassara
Sadaka da taimakon juna: Me ya sa wasu ke ganin an fara samun koma baya?
«Har yanzu akwai mutane da yawa da ba sa iya haɗa abin da zai ishe su. Su ne ya kamata a fi mayar da hankali ... Kara karantawa
ILLAR WATSI DA TARBIYAR YARA MATASA DA IYAYE KE HAIFARWAR CIKIN AL UMMA .
« musali yanzu yara basama dattizawa ladabi , allah cewa yayi masu imani ku kiyaye kanku da diyanku daga wuta.don haka addini yace a ... Kara karantawa
Tsaftar Jinin Haila : Muhimmin Batu ne na Lafiyar Mata da ’Yan Mata a Maradi.
A Maradi, har yanzu ana kallon batun jinin haila a matsayin abin da ya kamata a yi shiru a kai. Duk da haka, haila wata ... Kara karantawa
Babban hutu a Maradi: A gonaki, iyaye na dora muhimmanci kan tarbiyya da shagaltar da yara.
“ Wannan batun tarbiyya ne. Duk wanda Allah Ya azurta shi da ɗa, ya kamata ya koya masa ayyukan da za su amfanin rayuwarsa ” Kara karantawa
Jemage: Muhimman abokan kare muhalli.
« Jemage na cin kwari musamman sauro da kwarin da ke lalata amfanin gona. Wasu nau’ukan kuma suna cin ‘ya’yan itatuwa, ruwan furanni da kuma ... Kara karantawa
Maradi: Majalisar Matasa ta shirya gangamin wayar da kan al’umma kan tsafta a Mazadu Jika.
“Babban burinmu shi ne mu sa al’umma su taka rawa wajen inganta ayyukan gwamnati, musamman a fannin kiwon lafiya da tsaftar muhalli.” Kara karantawa
Saka abinci mai zafi cikin leda: Barazanar da ke tattare da lafiyar masu amfani da shi.
wasu sinadarai na iya kasancewa da alaƙa da matsalolin da suka shafi sinadaran hormones, haihuwa, hanta, ƙoda da tsarin jijiyoyin ƙwaƙwalwa. Kara karantawa








