SIYASA
A Nijar Matasa na ci gaba da goyon bayan Sojojin CNSP
Shekaru uku bayan juyin mulki, yawancin majalisun matasa na masu ra'ayin cewa duk da matsalolin dake akwai, Sojoji na nasu kokari. Wadannan matasan, yawancinsu tun ...
AL'UMA
Maradi: Mata na ƙara shiga harkar kafa makarantu masu zaman kansu.
A birnin Maradi, mata na ƙara taka rawa a harkar kafa da gudanar da makarantu masu zaman kansu, fannin da a baya aka fi ganin ...
1. MATASALAR ALBUZARANCI DA ABINCI YAYIN BUKUKUWA A KARKARA.
Barnar abinci yayin bukukuwa, kamar aure, suna da jana’iza, a yankunan karkara na Maradi, na daga cikin manyan matsalolin tattalin arziki, zamantakewa da al’adu ga ...
Anfani kirkira group whatsapp na iyalai.
« waɗannan rukunoni na iya taka muhimmiyar rawa wajen tarbiyyar iyali, matuƙar an sanya wannan manufa cikin ayyukan da suke gudanarwa ».
TATTALIN ARZIKI
Maradi: Kasuwancin ’ya’yan giggiya na samar da kuɗin shiga ga matasa, amma yana barazana ga itatuwa.
A nan Maradi, kasuwancin ’ya’yan giggiya, wanda wasu ke kira da kwolo, na ci gaba da jan hankalin matasa, musamman ’yan mata da ke gudanar ... Read More
Yadda siyar da fara ya zama sana’ar dogaro da kai ga wasu matan Maradi
A Maradi, wasu mata na gudanar da sana’o’i daban-daban domin samun abin dogaro da kuma tallafa wa iyalansu. Saude Abdou, wata mai sana’ar siyar da ... Read More
Babbar Kasuwar Maradi: Bayan shekaru 11, har yanzu ana fuskantar kalubalen bashi da rashin samun cikakken kudin shiga
Maradi: Bayan shafe shekaru 11 da fara aikin gina da gudanar da babbar kasuwar birnin Maradi, har yanzu kasuwar na fuskantar manyan kalubale da suka ... Read More
KIWON LAFIA
NOVEMBER BLUE: Sanin lafiyar Ƙwayar prostate domin kare lafiyar maza.
A yayin watan Nuwamba, wanda aka ware domin wayar da kan jama’a kan cututtukan da suka shafi lafiyar maza, musamman cutar kansar prostate, shirin kixon ...
Shanyewar barin jiki : sanin hadarurruka da hanyoyin kare kai.
Shanyewar ɓangaren ƙwaƙwalwa, wato AVC, wata matsala ce ta lafiya mai tsanani da ke buƙatar kulawar gaggawa. Wannan cuta ba ta shafi tsofaffi kaɗai ba, ...
Cutar Varicocele, matsalar jijiyoyin maraina da bai kamata a yi watsi da ita ba.
Varicocele wata matsala ce da ke faruwa sakamakon faɗaɗar jijiyoyin jini da ke cikin jakar maraina, wato jakar da ke ɗauke da ƙwayoyin halittar namiji. ...
MUHALI DA FUSAHA
SARRAFA SHARA A MATSAYIN ARZIKI: YADDA SANA’AR SAKE AMFANI DA SHARA KE TAIMAKAWA WAJEN KARE MUHALLI A MARADI
A wani yunkuri na kare muhalli da kuma samar da hanyoyin dogaro da kai, wasu ‘yan kasuwa da masu sana’o’i a Kasuwar Kadiro da ke ...
Maradi: Mata na yawan kai ƙorafe-ƙorafen cin zarafi a gidajen aure wajen Alkali
A fadar Mai Martaba Sultan Ahmed Ali Zaki, gidan Alkali na daga cikin wuraren da al’umma ke kai ƙorafe-ƙorafe domin neman mafita ga matsalolin da ...
Maradi: Matasa sun mayar da kwashe shara zuwa aikin kishin al’umma.
A birnin Maradi, matasa na ci gaba da gudanar da ayyukan kwashe shara da tsaftar muhalli. Baya ga tsaftace wuraren jama’a, waɗannan ayyuka na taimakawa ...
WASANNI DA AL'ADU